Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion
Dangane da waxanda suka ce Allah zai daidaita tsakanin abubuwan da suka sava da juna, kamar masu biyayya da masu fajirci, ko muminai da kafirai, Allah ya ce : �Waxanda suka yi munanan ayyuka suna zaton za mu sanya su kamar waxanda suka yi imani kuma suka yi ayyuka na qwarai, daidai ne mutuwarsu da rayuwarsu, abin da suke hukuntawa ya yi muni� (al-jaasiya : 21) Allah ya ba da labarin cewa hukuncinsu mummuna ne, sunayen Allah da siffofinsa ba za su xauki haka ba, Allah ya ce, �Yanzu kuna zaton mun halicce ku don wasa ne, kuma ba za ku dawo wajenmu ba. To Allah ya xaukaka sarki na gaskiya, wanda babu wani abin bautawa da gaskiya sai shi, Ubangijin Al�arshi mai girma� (Almuminuna : 115 � 116) Allah ya xaukaka daga zaton masu mummunan zato, wanda sunayen Allah da siffofinsa ba za su xauke shi ba. Irin wannan yana nan da yawa a cikin Alqur�ani. Allah yana korewa kansa savanin abin da sunayensa da siffofinsa suka nuna, domin hakan yana rushe kamalar su ne da ma�anoninsu.
Will Spaeth
Sharpido Web Hosting
Seo By Azhar
Nhà Cái Nh88
Nhà Cái Sc88
Ecobook
Mbet
Mckinney Powers
Texas Poker
Ellison Arsenault