Mahimmancin Sanin Sunayen Allah Da Siffofinsa

Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion

arajar Ilimi tana bayyana daga darajar abin da ilimin yake koyarwa, babu wani ilimi da ya fi ilimin sanin Allah da siffofinsa daraja Na uku : Cikin sanin sunayen Allah da siffofinsa akwai samun qaruwar imani da yaqini, da tabbatar da tauhidi, da xanxanar zaqin bauta, kuma wannan shi ne ruhin imani da asalinsa da tuqewarsa. Hanya ta kusa zuwa ga wannan kuwa ita ce lura da bibiyar siffofin Allah da sunayensa daga Alqur�ani, saboda Allah mai girma da buwaya idan yana son ya girmama bawa da saninsa, kuma ya tara zuciyarsa a kan son shi, sai ya yalwata masa qirjinsa ya karanci siffofinsa, daga Alqur�ani. Idan wata siffa ta zo daga wahayi sai ta karve ta, ya yarda da ita, ya sallama, ya miqa wuya ya bi, zuciyarsa ta yi haske.

Recent Profiles

FB88 Nhà cái

Fb88 Nhà Cái

View Profile

Haas Limo

Haas Limo

View Profile

Dotson Contreras

Dotson Contreras

View Profile

Falk Regan

Falk Regan

View Profile

Bowen Jonasson

Bowen Jonasson

View Profile

Carlsen Broe

Carlsen Broe

View Profile

Villumsen Morrow

Villumsen Morrow

View Profile

888pvin

888pvin

View Profile

Luna Mclaughlin

Luna Mclaughlin

View Profile