Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion
A Cikin Gida Da Iyalai 1-Mu�amala da iyaye : Musulmi mai kaxaita Allah ya fi kowa kula da haqqin iyayen shi. Allah Maxaukakin Sarki ya haxa haqqinsa da haqqin iyaye a cikin littafinsa, inda ya ce, �Ubangijinka ya hukunta cewa kada ku bautawa kowa sai shi, iyaye kuma a kyautata musu. Idan xayansu ya girma a wajenka ko su duka biyun, to kada ka ce musu tir, kada ka yi musu tsawa, ka faxa musu magana ta girmamawa. Ka sunkuyar musu da fikafikan rahama, ka ce :Ubangiji ka jiqansu kamar yadda suka rene ni ina qarami. Ubangijinku yafi ku sanin abin da yake zukatanku, in kun kasance na qwarai to shi Allah mai gafara ne ga masu komawa wajensa�. (Al-isra�i : 23 � 25). Kuma Allah yana cewa, �Mun yi wa mutum wasiyya da iyayansa ya kyautata musu. Idan matsa maka a kan ka yi shirka da ni a cikin abin da ba ka da ilimi, ka da ka yi musu biyayya, gareni makomarku take, sannan in ba ku labarin abin da kuka kasance kuna aikatawa� (Al�ankabut : 8)
Kentucky Commercial Cleaning Services
Carpet Bright Uk - Tenterden
Bk8 Casino Nhà Cái Cá Cược Uy Tín
M88
Pitts Wooten
Fry Futtrup
Ev88 – Trải Nghiệm Đỉnh, Thắng Không G
Aa88
9win_nyc
Schroeder Bering