Falalar : La'ilaha Illal Lahu

Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion

Sharuxxan La�ilaha Illal Lahu Saboda La�ilaha Illal Lahu aka qawata Aljannah, aka rura wuta, aka tsayar da kasuwar kyawawan ayyuka da munana. 1-Sanin Ma�anarta: Shi ne wanda ya faxe ta ya san ma�anar wannan kalma, da abin da ta qunsa na kore bauta ga wanin Allah, da tabbatar da ita ga Allah mai girma da buwaya. Allah Maxaukakin Sarki ya ce, �Ka sani babu abin bautawa da gaskiya sai Allah� (Muhammad : 19) 2-Sakankancewa (Yaqini): Shi ne kada mai faxinta ya yi shakka a cikinka, ko cikin abin da ta qunsa, saboda faxin Allah Maxaukakin Sarki �kaxai muminai sune waxanda suka yi imani da Allah da Manzonsa, sannan ba su yi shakka ba, suka yi jihadi da dukiyoyinsu da rayukansu a kan tafarkin Allah, waxannan su ne masu gaskiya� (Alhujurat : 15) Kuma Manzon Allah (S.A.W) ya ce, �(Kalmar Shahada) na shaida babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma Manzon Allah ne. Bawa ba zai gamu da Allah da su ba, ba ya shakka a cikinsu face sai ya shiga Aljannah�. (Muslim ne ya rawaito shi)

Recent Profiles

89bet2

89bet2

View Profile

Madhappy Clothing

Madhappy Clothing

View Profile

Raigad Educational Campus

Raigad Educational Campus

View Profile

SOLO Music Gear

Solo Music Gear

View Profile

Xoilac TV Trực Tiếp Bóng Đá

Xoilac Tv Trực Tiếp Bóng Đá

View Profile

uu88bid

Uu88bid

View Profile

Rita Singha

Rita Singha

View Profile

triviquest

Triviquest

View Profile

B52CLUB

B52club

View Profile