Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion
Mahimmancin Imani Haqiqa mafi falalar ayyuka da tsarkinsu a wajen Allah shi ne Imani, saboda hadisin da Abu Zarrin � Allah ya yarda da shi � ya tambayi Manzon Allah (S.A.W) ya ce, �Ya Manzon Allah, waxanna ayyuka ne suka fi falala? Sai ya ce, �Imani da Allah da jihadi a kan tafarkinsa� (Muslim ne ya rawaito shi) Shi ne sababin shiriya da samun arzikin duniya da na lahira, saboda faxin Allah mai girma da buwaya : �Duk wanda Allah ya yi nufin ya shirye shi sai ya yalwata zuciyarsa ga musulunci� (Al-an�am : 125). Kuma imani yana kawar da mumini daga savon Allah, saboda faxin Allah Ta�ala, �Waxanda suka yi taqawa idan wani mai kewaye daga shaixan ya shafe su sai su tuna Allah, sai ga su suna gani� (Al-aaraf : 201) Imani sharaxi ne na karvar aiki, Allah yana cewa : �Haqiqa an maka wahayi da waxanda suke gabaninka cewa lallai idan ka yi shirka, to tabbas ayyukanka za su rushe, kuma wallahi za ka zama daga cikin masu hasara� (Azzumar : 65).
Mb668
Rr88ninja
Tỷ Lệ Kèo
Bongdalu
Go88company
Citygiftking
Deltapro Painters
Ae888 Land
Ck444
Trucoat Painting Plus