Buqatuwar Bayi Mabuqata Zuwa Ga Allah Mawadaci

Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion

Ka Kiyaye Allah Sai Ya Kiyaye Ka An karvo daga Abdullahi xan Abbas � Allah ya yarda da shi � ya ce, Manzon Allah (S.A.W) wata rana ya goya ni akan abin hawa, sai yace, �Ya kai xan yaro zan sanar da kai wasu kalmomi. Ka kiyaye (addinin) Allah, Allah kiyayeka, kiyaye (addinin) Allah za ka sami Allah kusa da kai, idan za ka yi roqo, to roqi Allah, idan zaka nemi taimako, ka nema a wajen Allah, ka sani cewa da al�umma za ta haxu akan ta amfaneka da wani abu, to da baza ta amfaneka da komai ba sai da abin da Allah ya rubuta maka, hakama da al�umma zata haxu akan ta cuce ka da wani abu, to da baza ta cuce ka ba, sai da abin da Allah ya rubuta zai same ka, an xaga alqaluma, takardun sun bushe� Tirmizi ne ya rawaito shi

Recent Profiles

steam deck2z

Steam Deck2z

View Profile

98Win business

98win Business

View Profile

Go88 - Link Truy Cập Game Bài Đổi Thưởng

Go88 - Link Truy Cập Game Bài Đổi Thưởng

View Profile

Verve Dental-Clinic

Verve Dental-clinic

View Profile

DEBJANI HANSDA

Debjani Hansda

View Profile

Win pot

Win Pot

View Profile

ric79

Ric79

View Profile

Cà Khịa TV ZZ

Cà Khịa Tv Zz

View Profile

ORANGE DHA BRANCH

Orange Dha Branch

View Profile

sunwin

Sunwin

View Profile