Yayin Da Aka Rasa Imani Da Allah

Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion

Sabuwar Hanyar Fita Daga Duniya Philip Nistsehke xan ranjin kiran kisan tausayi a qasar Ustaraliya y ace, : Na�urar kashe kai wanda ake kira da (jakar mutuwa) wadda kuma ake nemanta ta hanyar akwatin gidan waya, daga Kanada ana cin riba sosai a qasar. Kuxin Na�ura xaya ta kai dala talatin ta America, a cikin wannan jakar a kan haxo ta da wata jaka ta leda wacce take taimakawa wajen fitar da rai ta hanyar maqara. Nistsechke ya faxawa gidan radion E.B.C na Autsralia cewa duk da wannan na�urar mai sanya damuwa ce kwarai sai dai fa nan da nan take kawar da rai. Ya ci gaba da cewa : Ana amfani da wannan na�ura sosai, kuma da mutane da yawa sukan yi masa maganarta da bayanin yadda take da sauran abubuwan da suka shafe ta. Ta wani vanagaren kuma wata mace yar birtaniya, wadda take fama da rashin lafiyar da take hana mutum motsawa, ta kai qarar mijinta a babban kotun dake London, don kotun ta bashi damar ya taimaka mata ta kashe kanta.

Recent Profiles

Trang Cá Äá»™ Bóng Äá AC

Trang Cá Äá»™ Bóng Äá Ac

View Profile

88VBET

88vbet

View Profile

Koitoto Link Slot Gacor

Koitoto Link Slot Gacor

View Profile

Tài Xỉu Online

Tài Xỉu Online

View Profile

NL Scientific

Nl Scientific

View Profile

Winoui Casino

Winoui Casino

View Profile

Koitoto Situs Slot Gacor

Koitoto Situs Slot Gacor

View Profile

Peyton Amaya

Peyton Amaya

View Profile

bitkingzgerman

Bitkingzgerman

View Profile

Detailing Street

Detailing Street

View Profile