Fa'idojin Imani

Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion

Samun kariyar Allah da yake bawa waliyyansa da masoyansa muminai : �Haqiqa Allah yana kare waxanda suka yi imani� (Al-hajj : 38) Misalin haka : Kariyar da Allah ya bawa Annabinsa Muhammad (S.A.W) a lokacin hijirarsa, da kariyar da ya ba wa Badaxayinsa Ibrahim (S.A.W) lokacin da aka jefa shi cikin wuta. 5-Samun xaukaka a addini da samun jagoranci a cikinsa, Allah yana cewa, �Muka sanya su jagorori suna shiryuwa da umarninmu yayin da suka yi haquri� (Assajdah : 24) Babban abin da yake nuna haka, jagorancin masu addini da yaqini, Allah ya tabbatar da ambatonsu, ya tabbatar da abin da suka bari a baya, alhali suna qarqashin qasa a binne, jikkunansu basa nan, amma gurabunsu da labarukansu suna nan a raye. Rayuwar da ba imani mutuwa ce tabbatacciya. Kwayar idon da ba imani makanta ce. Harshen da Imani bebe ne. Hannun da ba imani shanyayye ne. 6-Samun Son da Allah yake wa Muminai. Allah Ta�ala ya ce dangane da muminai, �Yana son su, suna son shi� (Al-ma�idah : 54).

Recent Profiles

Sani-SAFE Healthcare

Sani-safe Healthcare

View Profile

2 BHK In Zirakpur

2 Bhk In Zirakpur

View Profile

Go88 Live

Go88 Live

View Profile

Nova Jade

Nova Jade

View Profile

GOGT Trading L.L.C.

Gogt Trading L.l.c.

View Profile

99king

99king

View Profile

ATAS Online

Atas Online

View Profile

cohven data

Cohven Data

View Profile

KCLUB

Kclub

View Profile

Owen Clarke

Owen Clarke

View Profile