Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion
Abin da Imani da ranar Lahira ya qunsa : Na Farko : Imani Da Abin da Yake Bayan Mutuwa Na daga fitinar qabari: Ita ce tambayar mamaci dangane da Ubangijinsa da addininsa da Annabinsa bayan an binne shi, sai Allah ya tabbatar da waxanda suka yi imani da magana tabbatacciya, sai ya ce, �Ubangijina Allah, addinina musulunci, Annabina Muhammad� Kuma Allah ya vatar da azzalumai, sai kafiri ya ce, �Haa haa!! Ban sani ba� sai munafiki ko mai shakkah ya ce, �Ban sani ba, na ji mutane suna faxar abu ne nima na faxa�. Da azabar qabari da ni�imarsa: Ita dai azabar qabari tana kasancewa ga Azzalumai da Munafikai da Kafirai, da wasu daga cikin Muminai masu savo. Allah ya ce, �Da za ka ga Azzalumai yayin da suke cikin mayen mutuwa, Mala�iku sun shimfixa hannayensu (suna cewa) ku fito da rayukanku, a yau za a saka muku da azabar wulaqanci saboda munanan abin da kuka kasance kuna faxa a kan Allah, wanda bana gaskiya ba, da kuma abin da kuka kasance kuna yin isgili da ayoyin (Allah) (Al-an�am : 93)
On68orgcom
Keonhacai5link
Damon Thompson
49jili
Tip Top Septic Cleaners
Genlabs Inc
Commercial General Contractors Of Oklahoma City
Koitoto Agen Toto Togel
Wopslot Situs Resmi Game
The Epic Wellness Spa