Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion
Domin su ne masu isar da saqon Allah, waxanda ya aiko, mu yi imani da su gabaxaya, Allah ya ce, �Ba za mu bambanta wani daga cikinsu ba� (Baqara : 285) Allah ya aiko manzanni tare da littattafai saboda su zama haske ga mutane, ya aiko Ibrahim da takardu (Suhuf) Dawud da Zabura, Musa da Attaura, Isa da Injila, Muhammad (S.A.W) da littafi, gagara koyo Alqur�ani mai daraja. Allah ya ce, �Wani littaffi ne da an kyautata ayoyinsa sannan aka rarrabe su daga wajen mai Hikima Masani� (Hud : 1) Allah ya sanya shi (Alqur�ani) shiriya da haske da albarka da hujja, Allah ya ce, �Wannan littafi ne mun saukar da shi mai albarka ku bi shi, ku ji tsoron Allah, ko kwa samu rahama� (Al-an�am : 155) Ya kuma cewa, �Ya ku mutane haqiqa hujja ta zo muku daga Ubangijinku, ya kuma saukar muku da haske mabayyani� (Annisa�i :174)
Stardeck Group
32wincapital1
Lode247top
Onbet
Lisa Bestic
Miles Wooten
Kjeldgaard Joyner
Barefoot Kenney
Flanagan Munksgaard
Lindsey Caspersen