Dalilan Da Suke Nuna Samuwar Ubangiji

Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion

Dalili Na Fixirah Babu wani abu da za ka yabi Allah da shi face da falalarsa da ni�imominsa, kai kuma a kowane hali kana buqatar Allah mai girma da buwaya. Asalin halitta an yi ta ne a kan imani da Allah mahalicci. Babu wanda yake barin wannan abin da aka halicce shi a kai na imani da Allah mahalicci sai wanda Allah ya rufewa zuciya da hankali. Daga cikin manya-manyan dalilai da suke nuna an halicci mutum a kan imani da samuwar Allah Maxaukakin Sarki faxin Manzon Allah (S.A.W): �Dukkan wanda ake haihuwa ana haihuwarsa akan asalin halitta (Fixirah), iyayensa ne suka mayar da shi bayahude ko banasare ko bamajuse, kamar irin yadda dabba take haihuwa, shin kuna ganin ana haihuwar mai yankakken kunne�(Bukhari ne ya rawaito shi)

Recent Profiles

Navi Energy

Navi Energy

View Profile

planetmoneybot com

Planetmoneybot Com

View Profile

Hitclub

Hitclub

View Profile

Winbox88

Winbox88

View Profile

vifun88com

Vifun88com

View Profile

HITCLUB

Hitclub

View Profile

Candid Movers

Candid Movers

View Profile

Trusted Partner for Mitochondrial Research Teams

Trusted Partner For Mitochondrial Research Teams

View Profile

AO88 - Ná»n Tảng Cá Cược Äỉnh Cao Số 1

Ao88 - Ná»n Tảng Cá Cược Äỉnh Cao Số 1

View Profile