Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion
Da yake mutane sun riga sanin buqatarsu ga wanda zai rene su ya kula da su, kafin su san buqatarsu ga abin bauta, haka ma sun fi sanin a biya musu buqatunsu na gaggawa kafin waxanda za a biya musu a nan gaba, don haka sai suka yadda da kaxaituwar Allah da ayyuka, kafin su yarda da cancantarsa da bauta kiransa shi kaxai, da neman taimakonsa da dogara da shi fiye da bauta masa da komawa zuwa ga gare shi. Allah Ubangiji shi ne mai renon dukkan bayinsa, ta hanyar jujjuya al�amura da ni�imomi kala-kala, musamman ma renon da yake wa bayinsa kevantattu na gyara musu zukata da halaye, don haka suke yawan kiran shi da sunan (Rabbu) don suna neman irin wannan renon kevantacce. Lafazin (Arrabbu) ya qunshi abubuwa da dama, kamar jujjuwa abubuwa, da azurtawa, da ba da lafiya, da datarwa, Allah yana cewa, �Shi ne wanda yake ciyar da ni yake shayar da ni. Idan na yi rashin lafiya shi ne yake warkar da ni. Wanda kuma yake kashe ni kuma yake rayani� (Ashua�ara : 79 � 81)
Kèo Nhà Cái
8kbet
Keobongda
Ga88
Quay Thá» Miá»n Nam
Hussein Johnston
Basse Braswell
Jboviet68 Com
Lewis Peck
Mckay Munksgaard