Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion
Imam Shafi�i Wannan kuwa wani haxari ne ga xan adam, wajen komawarsu zuwa ga duniya tsantsa, da tsantsan aiki da hankali wanda babu ruhin addini a cikinsa. Mai aqidar babu Allah tun da har ba zai yarda akwai abin bauta ba, to zai aikata abin da ya so, a kowane lokaci ba tare da tsoron azaba ba, ko tsoron wani abin bauta, abin da zai kai shi zuwa ga lalacewar zuciyar xan adam da halakarta, duk da kasancewa ya kafircewa Allah mai girma da buwaya, ya karkata haqqin Allah zuwa ga waninsa, Don haka a tarihin kafuwar aqidar babu-Allah aka riqa samun masu kashe kansu da kansu, suka yi yawa a cikin masana da mawaqa. Kuma bincike ya tabbatar da haka. A cikin binciken da vangaren kula da lafiya na majalisar xinkin duniya (WHO) ya gabatar, waxanda wasu qwararre biyu, Dr Jose Manuel da wata mata Alessandra Fleischmann suka yi, sun bayyana alaqa tsakanin addini da kashe kai, kuma suka tabbatar da mutanen da suka fi kowa kashe kansu su ne masu aqidar babu-Allah, ga yadda qididdigar abin yake.
Liên Minh Okwin
Nhà Cái 5mb
Pruitt Hanson
Bengtsson Jessen
Flood Ryan
Gilmore Helms
Steen Bolton
Skinner Silva
Archer Cook
7up99