Kyakkyawan Fata

Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion

Nau�ikansa : Fata kala uku ne, guda biyu ababen so ne, guda xaya kuwa ba a son shi. 1-Fata wanda ya yi aiki da xa�ar Allah a bisa hasken Allah yana mai neman lada a wurin Allah. 2-Fatan da wanda ya yi zunubi sannan ya tuba yake yi, yana fatan gafara Allah da shafe zunubbain da yafe masa su da suturta shi. 3-Fata na wanda ya ci gaba da sakaci da savo da munanan ayyuka yake yi, na fatan rahamar Ubangijinsa da gafara amma fa ba tare da ya yi wani aiki ba!!! To wannan fatan ba komai ba ne face ruxi da fatan qarya, ba fatan gaskiya ba, kuma wannan fata ba a son shi har abada, saboda fatan muminai shi ne wanda ya haxe da aiki. Allah ya ce, .. � Haqiqa waxanda suka yi imani da waxanda suka yi hijira a kan tafarkin Allah, waxannan suna fatan samun rahamar Allah. Allah mai yawan gafara ne mai yawan jin qai� (Albaqra : 218)

Recent Profiles

Olivia James

Olivia James

View Profile

Bitcoin Miners

Bitcoin Miners

View Profile

Koitoto Slot Gacor Online

Koitoto Slot Gacor Online

View Profile

Koitoto Situs Toto Togel

Koitoto Situs Toto Togel

View Profile

Moneyminnd

Moneyminnd

View Profile

Tez Ro Seed

Tez Ro Seed

View Profile

London Aesthetics & Rejuvenation Centre

London Aesthetics & Rejuvenation Centre

View Profile

DD1 Game Login

Dd1 Game Login

View Profile

united global

United Global

View Profile