Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion
Abubuwan Da Suke Jawo Son Allah Ubangijinmu Allah mai girma da buwaya yana son wanda yake son shi, da wanda ya kusance shi, saboda haka farkon abin da yake jawo son Allah Maxaukakin Sarki shi ne bawa ya so Ubangijinsa son da ba ya yima wani daga cikin halitta. Ga bayanin abubuwan da suke jawo son Allah Maxaukakin Sarki gasu kamar haka : 1-Karanta Alqur�ani da fahimtar ma�noninsa da abin da ake nufi da su : Duk wanda ya shagala da littafin Allah ya yi aiki da shi, to za a raya masa zuciya da son Allah. 2-Kusantar Allah da nafilfili bayan an yi farillai �Bawana bai zai gushe ba, yana kusantata da nafilfili har sai na so shi, idan na so shi, sai in zama jinsa da yake ji da shi, in zama ganinsa da yake gani da shi, in zama hannunsa da yake damqa da shi, in zama qafarsa da yake tafiya da ita, idan ya roqe ni zan ba shi, kuma wallahi idan ya nemi tsarina tabbas wallahi zan tsare shi (Hadisi Qudusi Bukhari ne ya rawaito shi) 3-Dauwama a cikin ambaton Allah a kowane lokaci da harshe da zuci
W88
79king
Timpatcoogan Com Web
Net Vleish
Ranumspanat.com
Jogo99
Velasquez Dencker
Gregory Tierney
Hays Borch
Lang Kearns