Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion
Sallah Kaxaita Allah (Tauhidi) yana bayyana a cikin sallah, saboda ita ce sila tsakanin bawa da Ubangijinsa, a cikinta bawa yake sanar da yiwa Ubangijinsa xa�a da so, da qasqantar da kai, da qasqantuwa, don haka ma ita ce mafi girman rukuni a musulunci bayan kalmar shahada, ita ce ginshiqin addini, hasken yaqini, a cikinta ne zuciya take samun nutsuwa, qirji yake yalwata, kuma ita ce take hana aikata munanan ayyuka, ta yi sababin kankare munanan ayyuka. Sallah wasu ayyuka ne kevantattu, da ake yi a wasu lokuta kevantattu, ana buxe su da kabbara, a rufe su da sallama. Mai barin sallah, mai jayayya da ita, ya qaryata Allah da Manzonsa, ya yi inkarin Alqur�ani, wanda yin hakan ya sava da tushen imani. Amma wanda ya yarda sallah wajibi ce, amma ya qi yinta saboda kasala, to ya sanya kansa cikin haxari mai girma, da narkon azaba mai tsanani. Manzon Allah (S.A.W) ya ce, �Tsakanin mutum da shirka da kafirci barin sallah� (Muslim ne ya rawaito shi) Manzon Allah (S.A.W) ya ce, �Sallah haske c
Nhacaiutdecom
Bong888 Fit
Okwinnvip1
Goal123cv
Tx88
Lamont Hartley
Superbaji
Conrad Peacock
Magnusson Zhou
888new