Tsoro

Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion

Abubuwan Da Suke Kawo Tsoron Allah 1-Girmama Allah, saboda da saninsu ga sunayen Allah da siffofinsa.. �Suna tsoron Ubangijinsu a samansu� (Annahli : 50) 2-Tsoron kada makoma ta kasance abin da ba a so, na azaba mai raxaxi a cikin wuta, tir da wannan makoma. 3-Jin gazawa wajen sauqe wajiban da suke kansa, tare da riskar cewa Allah ya san komai kuma yan gani kuma yana da iko, da rashin ganin qanqantar zunubi fiye da ganin girman wanda aka savawa. 4-Tuntuni game da zancen Allah wanda yake cike da alqawarin azaba da tsoratarwa ga wanda ya savawa Allah, ya bar shari�arsa, da barin hasken da aka aiko shi da shi. 5-Tuntuni game da zancen Allah da Manzonsa, da duba tarihin Annabi (S.A.W)

Recent Profiles

SUNWIN SVET

Sunwin Svet

View Profile

Febet

Febet

View Profile

FEBET

Febet

View Profile

FEBET

Febet

View Profile

FEBET

Febet

View Profile

tryppy4

Tryppy4

View Profile

betsixtybonus

Betsixtybonus

View Profile

Tructiep 90MinTV

Tructiep 90mintv

View Profile

789WIN

789win

View Profile