Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion
Yana cikin imani, imani da sunayen Allah da siffofinsa, kamar yadda suka zo a cikin littafinsa da sunnar Manzon Allah (S.A.W) ingantacciya, akan qa�idoji guda biyu : -Qa�ida ta farko : Tabbatar wa da Allah sunayensa kamar yadda ya dace da girmansa, ba tare da canza ma�ana ba, ko koreta, ko kamantawa, ko misaltawa, don gaskata faxin Allah Maxaukakin Sarki : �Babu abin da ya yi kama da shi. Shi mai ji ne mai gani� (Asshura : 11) -Qa�ida ta biyu : Fahimtar ma�anarsu, da tabbatar da siffofin da suke qunshe da su, ba tare da qoqarin sani yadda siffar take ba. Allah Maxaukakin Sarki ya ce, �Yana sane da abin da yake gabansu da bayansu, su kuma ba sa kewaye shi da sani� (Xaha : 110) Allah ya bayyana manufar saninsa da sunayensa mafiya kyau, da siffofinsa maxaukaka, shi ne bauta masa da su, kamar yadda ya ce, �Ka ce ku kirawo sunan Allah ko sunan Arrahman, kowanne kuka kirawo to yana da sunaye mafi kyau� (Al-isra�i : 110)
Stefan Stefanov
Customboxeszone
Lx88
Bdt222clubcom
Homehealthcareseattle
Aula India
Elite Clean & Restoration
Business Manager
Trustitshop
Hale Archer