Tasirin Imani Da Sunayen Allah Da Sifffofinsa A Kan Bawa

Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion

Son Allah mai girma da buwaya Allah yana cewa : �Daga cikin mutane akwai waxanda suke riqon wasu kishiyoyi koma bayan Allah, suna son su kamar yadda suke son Allah, waxanda suka yi imani sun fi tsananin son Allah�. (Albaqra : 165) Idan bawa ya san girman siffar Ubangiji sai ranshi ya karkata zuwa gare shi, ya ratayu da shi, zuciya ta farin ciki da sanin Ubangijinta, saboda kamalarsa da kyansa, sai bawa ya ji daxin zancen Allah, ya samu hutu ta hanyar kiran shi, da fata gare shi da tsoronsa, saboda son Allah duk yana kawo haka, sai ka samu bawa yana son Allah, yana son abin da Allah yake so, yana son wanda Allah yake so. Bai halatta ga wani ba ya faxi komai akan zatin Allah, ko ya siffata shi sai da abin da ya siffata kanshi da shi, kada ya faxi komai a kan Allah da ra�ayinsa, Allah Maxaukakin Sarki Ubangijin Talikai. Imam Abu Hanifa

Recent Profiles

Carter Capner Law

Carter Capner Law

View Profile

James Hua

James Hua

View Profile

SelfDrive Qatar

Selfdrive Qatar

View Profile

Front Desk

Front Desk

View Profile

SMK Capital Management

Smk Capital Management

View Profile

123Bt1 com

123bt1 Com

View Profile

Ooralea Dental Care Mackay

Ooralea Dental Care Mackay

View Profile

GA88 tw

Ga88 Tw

View Profile

SLOT365 pro

Slot365 Pro

View Profile