Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion
�Mabuwayi� Yana ba wanda ya ga dama buwaya, yana qwaceta daga wanda ya ga dama, yana qasqanta wanda ya ga dama, a hannunsa alheri yake, Allah ya ce, �Haqiqa buwaya gabaxayanta ta Allah ce� (Yunus : 65) Babu wata xaukaka ta nasaba ko matsayi ko dukiya, sai daga wajensa kuma daga gare shi. �Mabuwayi� Ba wanda yake xaukaka sai da xaukakarsa, ba mai qarfi sai da falalarsa, duk wanda zai fake ya fake da shi, duk wanda yake neman xaukaka to ya fuskanci Allah da zuciyarsa... �Xaukaka ta Allah ce da Manzonsa da Muminai� (Almunafiqun : 8) Haqiqa Allah mabuwayi ne
Bb6bet
Hiteshi Infotech
Bk66
Ultra Magnetic Electricians
Vitaalignn Physiotherapy & Wellness Clinic
E-juice Couture
Gperya Bookmaker Guide
S8
Ceo Henry Windsor
Xx88comorg