Allah shi ne mai gaskatawa mai mamaye dukkan komai

Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion

“Mai amintarwa” Amintacce, wanda ya mamaye dukkan komai, mai shaida akan bayinsa da abin da suke yi. “Amintacce” “Mai kulawa”.. Mai ganin voyayyun al’amura da abin zukata suka voye, wanda ya kewaye komai da ilimi. Wanda ba ya rage lada, ba ya qara uquba. Shi ne mafi cancantar wanda ya yi qari, da ya kyautata. “Mai kulawa” Ya mamaye bayinsa, ya rinjaye su, ya kula da su, yana ganin ayyukansu da halinsu, yana kewaye da su, duk wani abu mai sauqi ne a wajensa, kuma komai yana da buqata a wajensa. “babu wanda ya yi kama da shi, shi mai ji ne kuma mai gani” (Asshura : 11) Shi ne Allah mai gaskatawa mai kulawa

Recent Profiles

Meditism Health

Meditism Health

View Profile

SV388

Sv388

View Profile

Tydo88

Tydo88

View Profile

Dnaiel Hudson

Dnaiel Hudson

View Profile

certifydocument

Certifydocument

View Profile

Yavender Studio

Yavender Studio

View Profile

Pune Escorts Babylon

Pune Escorts Babylon

View Profile

RabbitGoo

Rabbitgoo

View Profile

Emily Kane

Emily Kane

View Profile

Buy Verified Paxful Accounts

Buy Verified Paxful Accounts

View Profile