Allah Mai Amsawa

Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion

�Mai amsawa� Yana amsawa mai tsananin buqata �Waye yake amsawa wanda yake cikin tsananin buqata idan ya kira shi, kuma ya yaye cuta�. (Annamli : 62) A lokacin da ya fi kusancin amsa addu�a shi ne lokacin da bawa ya kira shi, ya yi kamun qafa da sunayensa da siffofinsa. Sau tari fursuna ya roqe shi ya fito da shi, wanda ruwan teku ya ci, ya roqe shi ya kuvutar da shi, ya nemi arziqinsa daga talaucin da yake ciki ya azurta shi. Maraya nawa ne ya roqe shi, ya amsa masa ya kula da shi, har ya girma. Mara lafiya nawa ne ya roqe shi lafiya, kuma ya rubuta masa waraka. Nawa wanda ba ya haihuwa ya qasqantar da kai gare shi, ya azurta shi da xa, ya karrama shi. Lalla Allah mai amsawa ne

Recent Profiles

Thongkexoso365 com

Thongkexoso365 Com

View Profile

Haley Karsyn

Haley Karsyn

View Profile

Koitoto Bandar Slot Gacor

Koitoto Bandar Slot Gacor

View Profile

Lô Đề Online

Lô Đề Online

View Profile

hitclub vinzacom

Hitclub Vinzacom

View Profile

Albae

Albae

View Profile

lv88comim

Lv88comim

View Profile

Jerrys Paint & Body Shop

Jerrys Paint & Body Shop

View Profile

play go88shop

Play Go88shop

View Profile

Soroush Khoshroo

Soroush Khoshroo

View Profile