Allah Rayayye Tsayayye

Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion

�Tsayayye� Wanda yake tsaye akan kowace rai da abin da ta aikata, mai kiyaye ayyukan ba yi da halayensu da maganganunsu, da kyawawan ayyukansu da munannansu, mai ba su sakamako a kansu. �Tsayayye� Wanda yake lissafa abin da bayi suka aikata. �Tsayayye� Wanda ya xau nauyin rayuwar dukkan halittarsa, yana azurta su, yana jujjuya al�amuransu, da sha�aninsu. �Rayayye Tsayayye� Mawadaci wanda ba zai gushe ba. Ya xaukaka ya tsarkaka. Haqiqa Shi ne Allah rayayye tsayayye.

Recent Profiles

Taixiusunwin africa

Taixiusunwin Africa

View Profile

Shelby Hana

Shelby Hana

View Profile

Alamin islam 3503AIN

Alamin Islam 3503ain

View Profile

Laurel Legate

Laurel Legate

View Profile

Chris Solton

Chris Solton

View Profile

Paito HK

Paito Hk

View Profile

9WINGS

9wings

View Profile

Electricians Putney

Electricians Putney

View Profile