Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion
Mai yawan kyauta� Kyautarsa ba ta da iyaka, ba mai mayar da falalarsa, yana cewa abu : �kasance, sai ya kasance� (Albaqra : 117) �Mai yawan bayarwa� Yana ba da arziqin fili da na voye, yana baiwa da falalarsa da karamcinsa. Daga cikin haka abin da Allah yake buxewa bayinsa daga tunani mai kyau, da amfani, da ilimi da shiriya, da dacewa, da karva addu�a, dukkan wannan yana cikin arziki na voye da Allah yake ba da yawa daga cikin mutane. �Mai yawan bayarwa� Ya bayar, ya hana, ya sauke ya xaukaka, ya sadar, ya yanke, a hannunsa alheri yake, kuma shi mai iko ne akan komai Shi ne Allah mai yawan bayarwa da yawan kyauta
Concrete Contractors Of Oklahoma City
Limitlesslandscaping
Ovo Canada
Jili77
Chana Marigold
Kqbd - Kết Quả Bóng Đá Hôm Nay
Mb88
Ebookstore Cc
Vox Estonia
Vip66