Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion
�Lallai Shi Allah mai rahama ne mai jinqai� Allah ya fi jin tausayinmu fiye da iyayenmu mata. Manzon Allah (S.A.W) ya nuna wata mace mai shayar da wani jinjiri ya ce, �Kuna ganin wannan za ta iya sanya xanta cikin wuta, sai muka ce, a�a, ba za ta iya jefa shi cikin wuta ba, sai Manzon Allah ya ce, �Allah ya fi tausayin bayinsa fiye da wannan ga xanta� (Bukhari ne ya rawaito shi) �Lallai Shi Allah mai rahama ne mai jinqai� Yana tausayin dukkan bayinsa, kuma yana da wata rahama da ya kevance ta ga bayinsa muminai �Allah ya kasance danagane da muminai mai jinqai� (Al-ahzab : 43) �Haqiqa shi Mai jinqai ne�
Super Human In Transit - Living
Breanna Melania
Okfun Actor
Ranumspanat.com Lua Dao
Tx88 Inc
Timpatcoogan.com Die Web
Koitoto
Olivia Smith
Buck Atkins
58win