Allah Abin Qauna ne

Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion

�Abin Qauna� Makusanci abin qauna, mai son alheri ga bayinsa �Abin qauna� Bayinsa suna son shi, suna shauqin gamuwa da shi. Ya zo a cikin hadisi : �Wanda ya so gamuwa da Allah sai Allah ya so gamuwa da shi� (Bukhari ne ya rawaito shi) �Abin Qauna� Yana umartar ka da wanke zuciya, da tsarkake ta daga gaba da qiyayayya, da wanke daga dattin qulli da ruwan so da qauna, da kashe wutar hassada da qanqarar soyayya da qauna. Lallai Shi ne Allah Abin qauna

Recent Profiles

Jacob Sapochnick

Jacob Sapochnick

View Profile

Gulab PK

Gulab Pk

View Profile

HWY 75 Charly’s Towing Service

Hwy 75 Charly’s Towing Service

View Profile

CatMock

Catmock

View Profile

Stowic

Stowic

View Profile

Zowin st

Zowin St

View Profile

my hall

My Hall

View Profile

The Doctors of Sleep Apnea

The Doctors Of Sleep Apnea

View Profile