Allah shi ne Mai tilastawa

Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion

�Mai qasaita� Wanda komai da komai suka sunkuya masa, suka sallama masa, babu wani abu da yake shagaltar da shi daga wani abu. �Mai qasaita� Ma�abocin qasaita, da sarauta, da isasshen mulki, da girma da xaukaka �Mai rinjaye� Wanda dukkan masu girman kai suka sunkuya masa, masu girma suka karaya a gabansa, masu mulki da manya suka qasqanta a gabansa, masu laifi da xagawa suka zube a gabansa. Haqiqa Shi ne Allah Mai tilastawa ne

Recent Profiles

muslimshower

Muslimshower

View Profile

Hayley Mather

Hayley Mather

View Profile

77Mcn net

77mcn Net

View Profile

LUCK8

Luck8

View Profile

Buccis Bridal

Buccis Bridal

View Profile

homecareforpeoplewithdisability

Homecareforpeoplewithdisability

View Profile

statu smf

Statu Smf

View Profile

MUBET

Mubet

View Profile

PHSKY

Phsky

View Profile