Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion
�Makusanci� Ga wanda ya tuba zuwa gare shi, ya ta�allaqa da shi, yana gafarta zunubai, yana karvar tuba. �Makusanci� Yana karvar abin da bawansa ya kusance shi da shi, yana kusantar bawansa gwargwadon yadda bawan ya kusance shi. �Makusanci� Wanda yake ganin dukkan yanayin da bayinsa suke ciki, babu wani abin da yake voye masa �Makusanci� Makusanci da tausayinsa, da kiyayewarsa, da taimakonsa, da qarfafawarsa, wannan na musamman ga bayinsa waliyyansa kaxai. �Makusanci� Zuwa gare shi bayinsa za su koma a qarshen lamarinsu..�Mu muka fi kusa da shi fiye da ku� (Alwaqi�a : 85) �Makusanci� Zukata suna nutsuwa da shi, su na farin ciki da ambatonsa. Lallai Allah Makusanci ne
Jbo
Amazes Thai Massage & Spa
Rs88 Sa Com
世界æ¯ä¹°çƒ
12bet Nhà Cái Cá Cược Thể Thao
Timpatcoogancom Scam
Denton Cruz
Balslev Bland
Rye Shelton
Corcoran Potts