Allah Shi ne Mai kyau

Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion

�Mai kyau� Cikakkun kyawawan sunaye, cikakkun kyawawan sifofi, kyawon da ya kai matuqa ga kyau. �Kalmomin Ubangijinka sun cika wajen gaskiya da adalci� (Al-an�am : 115) Wanda ya kyautatawa komai da ya halitta. �Mai kyau� Kyau abubuwan duniya dalili ne na kyansa mai girma da buwaya, kyansa hankali ba ya iya sanin qarshensa, haka ma babu wata fahimta da za ta iya sanin qarshensa. Manzon Allah (S.A.W) ya ce, �Ba zan iya qididdige yabo gareka ba. Kai kamar yadda ka yabi kanka � (Muslim ne ya rawaito shi) �Mai kyau� Ya yi wa halittarsa kyautar kyau, da kyan halaye, ya kuma ba su kyautar yi masa kyakkyawan zato. Ya wanda yake mai kyau, yana son kyakkyawa, ka qawata zukatanmu da imani, ka yi mana kyautar halaye kyawawa, da zukata masu kyau, da zahiri mai kyau. Haqiqa Allah shi ne Mai kyau

Recent Profiles

Nation Defence Academy

Nation Defence Academy

View Profile

Khetigaadi

Khetigaadi

View Profile

Orbitolintelligence

Orbitolintelligence

View Profile

dadaljqe

Dadaljqe

View Profile

alo789orgvc

Alo789orgvc

View Profile

dadkhre

Dadkhre

View Profile

Tiranga Game

Tiranga Game

View Profile

ranumspanat.com manipulating results

Ranumspanat.com Manipulating Results

View Profile

sadwr

Sadwr

View Profile

Bateman Langston

Bateman Langston

View Profile