Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion
Lallai Shi mai aminci ne Siffofinsa Allah sun kuvuta daga kama da halitta, sun kuvuta daga nau�o�in tawaya da siffofin gazawa. Iliminsa cikakke ne kuvutacce ne, adalcinsa gamamme ne kuvutacce, mulkinsa cikakke ne kuvutacce ne, hukuncinsa kuvutacce ne, hakama aikinsa, shi ne aminci, kuma daga gare shi aminci yake. Allah ya sanya wa bayinsa aminci a duniya da lahira.. �Aminci ya tabbata ga Ibrahim� (Assaafat : 109) , �Aminci ya tabbata ga Musa da Haruna� (Assaafat : 120) , �Aminci ya tabbata ga Manzanni� (Assaafat : 181) A lahira ya ce, �Ku shige ta da aminci kuna amintattu� (Al-hujurat : 46) Aminci Aminci cikakke wanda babu tsoro a bayansa, da afuwar da babu tsoro bayanta. Shi ne aminci kuma daga gare shi aminci yake Shi ne Allah mai aminci
Pushpa Realtors
Rlk Group
Iwin
Manh Warren
Uuphph
Qs8888
Rikvip
Bgd11decom
Ceo Hồ Tấn Phát
Water Creation