Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion
�Haqiqa Shi ne tsarkakakke� Wanda ya siffatu da siffofin kamala da kyau, ya tsarkaka daga tawaya ko aibi, babu wanda ya yi kama da shi, kuma babu wanda ya yi daidai da shi a wajen kamala, wanda ya kai shi a sunaye da siffofi �Shi ne tsarkakakke� Wanda zuciya take tsarkakewa, take rataya dukkan burinta gare shi, harasa suke tsarkakewa, suke masa tasbihi a kowane lokaci �Lallai shi tsarkakakke ne� Ma�abocin albarka da kyauta, da falala da yabo, albarka daga gare shi take, kuma gare shi za ta koma, shi ne yake albartakar bayinsa, ya yi musu albarka da abin da ya ga dama na kyauta da qari. Lallai shi Allah tsarkakakke ne
Go8
A-1 Remodeling & More
The Peace Of God
Alawin Casino
Feather Publication
Kemelle Deeble
Kuwinbuy
Go88nio
Sfcc Physiotherapy,
Mike David