Allah Haske ne

Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion

Allah Haske ne Lallai Allah haske ne.. �Allah ne hasken sammai da qassai� (Annur : 35) �Haske� Wanda ya haskaka zukatar bayinsa, waxanda suka san shi, suka yi imani da shi, ya haskaka zukatansu da shiriyarsa. �Haske� Ya tafiyar da duhu da haskensa, ya haskaka sammai da qasa, ya haskaka hanyar masu bautata masa, ya haskaka zukatansu. Allah haske ne, hijabinsa ma haske ne, da zai yaye shi, da kyan fuskarka ya qona iya inda ganinsa ya tsaya daga cikin halittarsa. Lallai Allah haske ne

Recent Profiles

SKY88 NUS

Sky88 Nus

View Profile

Mission Laser Charlotte

Mission Laser Charlotte

View Profile

HITCLUB

Hitclub

View Profile

Mini Power

Mini Power

View Profile

yogita sharma

Yogita Sharma

View Profile

Xoi Lac TV truc tiep

Xoi Lac Tv Truc Tiep

View Profile

thelifehack.info

Thelifehack.info

View Profile

Rohit Choudhary

Rohit Choudhary

View Profile

OXBET 88LAT

Oxbet 88lat

View Profile