Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion
Mai Mulki �Yana bayarwa babu hisabi, yana kyauta mai yawa ga bayinsa, hakan ba ya rage komai daga mulkinsa, kuma babu wani abu da yake shagaltar da shi. Ya zo a cikin hadisi qudusi : �Da a ce na farkonku, da qarshenku, da mutanenku, da aljanunku, za su tsaya a wuri xaya, su roqi wani abu, kuma in baiwa kowa abin da ya roqa, da hakan ba zai tauye komai daga cikin mulkina ba, sai kamar yadda allura za ta rage daga teku idan an shigar da ita cikinsa� (Muslim ne ya rawaito shi) �Mai Mulki� Yana ba wanda ya ga dama mulkinsa. Allah ya ce, �Ka ce Allah mamallakin Mulki kana ba da mulki ga wanda ka ga dama, kana cire wanda ka ga dama, kana xaukaka wanda ka ga dama, kana qasqanta wanda ka ga dama, alheri yana hannunka, haqiqa kai mai iko ne akan dukkan komai� (Al-Imran : 26)
Comfort Candle Company
Spruced - Decorating Den Interiors
Avidion
Koitoto Slot Zeus Rtp Gacor
Sa Web Technologies | Best Website Development
Quarkcars - Mobility
Rooter Plumbing & Sewer
Cloudbunker Consulting
Fo88
Hay88