Allah Mai hikima ne

Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion

�Mai hikima� Wanda ya kimsawa bayinsa hikima da sani da nutsuwa da bi a hankali, ya sanya al�amura a wurin da ya dace da su. Allah ne mafi hikimar masu hikima, babu wani abu da zai faru a duniyarsa sai da izininsa, shi ne yake halattawa yake haramtawa, abin da ya shar�anta shi ne hukunci, addini shi ne abin da ya yi umarni da shi da abin da ya hana, babu mai cin gyarar hukuncinsa, babu mai mayar da hukuncinsa da qaddararsa. �Mai hikima� Ba ya zaluntar kowa, mai adalci ne cikin umarninsa da haninsa, da labarinsa. Lallai Allah mai hukunci ne mai hikima

Recent Profiles

Spinania Casino

Spinania Casino

View Profile

I Fly Business

I Fly Business

View Profile

Tekmag Listings

Tekmag Listings

View Profile

VIP66

Vip66

View Profile

shrma

Shrma

View Profile

Bethel Shopfitting World

Bethel Shopfitting World

View Profile

Truck yard security

Truck Yard Security

View Profile

Nhà cái GOOD88

Nhà Cái Good88

View Profile

Braind Johnl Scott

Braind Johnl Scott

View Profile