Allah shi ne gaskiya

Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion

Allah shi ne gaskiya Haqiqa Allah shi ne gaskiya.. �Saboda Allah shi ne gaskiya� (Al-hajji : 6) Allah Shi ne Gaskiya A cikin zatinsa da siffofinsa, shi ne cikakke a cikin siffofinsa, samuwarsa dole ce, babu wani abu da zai samu in babu shi, shi ne wanda bai gushe ba, kuma ba zai gushe ba da girma da kamala, da kyautatawa Allah shi ne gaskiya Maganarsa gaskiya ce, aikinsa gaskiya ne, gamuwa da shi gaskiya ce, manzanninsa gaskiya ne, litattafansa gaskiya ne, addininsa gaskiya ne, bauta masa shi kaxai ita ce gaskiya, duk abin da yake da danganta da shi gaskiya ne. �Saboda Lallai ne Allah shi ne gaskiya, kuma waxanda suke bautawa ba shi ba su ne qarya, kuma lallai Allah shi ne maxaukaki mai girma (Al-hajji : 62) Haqiqa Allah shi ne gaskiya

Recent Profiles

Avie gas services

Avie Gas Services

View Profile

Hamon Overhead Door Company inc.

Hamon Overhead Door Company Inc.

View Profile

go88 win

Go88 Win

View Profile

Haritha

Haritha

View Profile

Justus Williams

Justus Williams

View Profile

Xoilac TV

Xoilac Tv

View Profile

Furnitureinstore

Furnitureinstore

View Profile

Westside Mini Buses

Westside Mini Buses

View Profile

mitom88com

Mitom88com

View Profile