Allah Mai karvar tuba

Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion

�Mai karvar tuba� Wanda yake tabbatar da bayi akan tubansu, ya taimake su akan abin da ya xora musu na ayyuka. �Mai karvar Tuba� Wanda yake datar da bayinsa zuwa ga tuba, ya kwaxaitar da su, ya sanya musu sonta. �Mai karvar tuba� Wanda yake karvarta daga bayinsa, ya ba su lada, ya xaukaka musu darajan, ya kankare musu zunubai, Allah mai girma da buwaya Haqiqa shi Allah mai karvar tuba ne�

Recent Profiles

Top Tech Heating Cooling & Refrigeration

Top Tech Heating Cooling & Refrigeration

View Profile

House of Bosses

House Of Bosses

View Profile

Berry Nissen

Berry Nissen

View Profile

Collins custom cargo

Collins Custom Cargo

View Profile

Shepard Nikolajsen

Shepard Nikolajsen

View Profile

Reese Kay

Reese Kay

View Profile

Stern Hancock

Stern Hancock

View Profile

fun888itcom

Fun888itcom

View Profile