Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion
�Wanda ake nufa da buqata� Mawadacin da kowa yake buqatarsa, shi kuma ba ya buqatar kowa.. �yana ciyarwa shi kuma ba a ciyar da shi� (Al-an�am : 14) �Wanda ake nufa da buqata� Ubangiji mai jujjuya al�amura, mai mulki, mai tasrifi. �Wanda ake nufa da buqata� Zukata sun fuskance shi da buqatu, ya ba su bai hana su ba, sun kirawo shi akan buqatunsu, ya yaye musu damuwa ya amsa musu. Waxanda suka bar shi sun kirawo shi ya ba su, waxanda suke jin tsoro sun koma wajensa ya amintar da su, masu tauhidi sun yi fata a wajensa, ya ba su abin da suka yi fata, waxanda suke cikin musiba sun kirawo shi, ya kuvutar da su, dukkan bayi sun sunkuyar da kai gare shi. Haqiqa shi ne Allah wanda ake nufa da buqata
Malam
Jessica Ghiai
Saraskys Painting
Akram
Big Ds Concrete Llc
Lorena M. Sanchez-new York Life Insurance
Inspectrum
Sunwin
Sonclubacademy
S8