Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion
�Tilo� Tilo cikin alantakarsa, wanda ya cancanci bauta, babu wani wanda za a bautawa da gaskiya sai Allah, ba a juyar da ibada kaxan ko mai yawa ga wanin Allah. �Tilo� Shi kaxai tilo wanda ake nufata. Ubangiji abin bauta, dukkan zukata sun yi masa shaida, idanuwa sun ratayu da shi, masanin gaibu. Shi xaya kaxai tilo� Allah ya halicci bayi akan kaxaita shi, shi kaxai, ba shi da abokin tarayya, babu wanda ya fuskanci waninsa ya samu nasara, ko ya bauta wa waninsa ya samu sa�ida, ko ya yi shirka da shi ya tsira. Haqiqa Allah xaya ne shi kaxai tilo.
Hyph777 Red
Progressive Insurance
Leviora Labs
Vietnam Motorbike Tours
Bongdalufun
Haybet
Evan Carson
Ramsey Kitchens | Cabinets & Countertops
Hargatoto Situs Toto Slot88
Trang Sunnews