Allah Shi ne mai isa

Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion

Allah ya isar mana kuma madallah da abin dogara.... Annabi Ibrahim ya faxi haka yayin da aka jefa shi wuta, sai ta zama sanyi da aminci gare shi. Haka ma sahabbai sun faxe ta, kamar yadda yake cikin faxin Allah Maxaukakin Sarki : �Lallai mutane sun yi yi muku taron dangi�� (Al � Imran : 173) Sai suka ce,. �Allah ya isar mana, kuma madallah da abin dogara. Sai suka juya da ni�ima daga Allah da falala, ba wata cuta da ta same su, suka bi yardar Allah� (Al-imran : 173 � 174) Allah ne mai hisabi, wanda yake yi wa bayinsa hisabi, yana lissafa musu ayyukansu, ya saka musu bisa ayyukansu, alheri da alheri, sharri da sharri, sakamakon abin da suka aikata. �Shi ne mafi saurin masu hisabi� (Al�an�am : 62) Mai Isarwa.. Ya isar wa bayinsa da dukkan abin da suke nema, kuma suke buqata, ya ishi wanda ya yi imani da shi, ya dogara da shi, ya nemi buqatunsa na duniya da lahira a wajensa, ya ishe shi, isa kevantacciya, �Mai isa� Wanda ya kewaye da sanin komai daki-daki, ya san shi ciki da bai, ya sa

Recent Profiles

Irene Kosse

Irene Kosse

View Profile

Steves Ultimate Air

Steves Ultimate Air

View Profile

Classy Wig & Hair

Classy Wig & Hair

View Profile

Deluxe Painting Services

Deluxe Painting Services

View Profile

Teeth Talk Dentistry

Teeth Talk Dentistry

View Profile

betpassioncoi

Betpassioncoi

View Profile

YG88 appcom

Yg88 Appcom

View Profile

R666 com

R666 Com

View Profile

Wichita Falls Water Damage Restoration Pros

Wichita Falls Water Damage Restoration Pros

View Profile