Allah Mai hukunci mai buxewa

Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion

�Mai hukunci da buxewa bayinsa� �Mai hukunci�.. Wanda yake hukunci da hukunce-hukuncensa da shari�onsa tsakanin bayinsa, hukunce-hukuncensa waxanda ya qaddara, da sakamako, wanda da tausayinsa ya buxe basirar masu gaskiya, ya buxe zukatansu da son shi da koma zuwa gare shi, ya buxewa bayinsa rahama da arziki kala-kala Ya buxe mana, mu da ku albarkarsa, ya ba mu wani abu daga cikin falalarsa da kyautarsa, ya qara mana daga afuwarsa da kyautarsa. Shi ne Allah mai buxe abin da ya rufe zukata, da mabuxan shiriya da imani �Mai Hukunci da Buxewa Bayi Alheri� Yana buxe qofofin rahama ya sako ta, ya kwararo musu ni�ima, ya qara, ya buxe musu hasken ilimi da hikima ga hankulansu, ya qawata su, ya buxe zukata da imani ya shiryar da su. �Mai hukunci da buxewa� Wanda yake yaye wa bayi damuwa, ya yaye musu baqin ciki da duk wata cuta. �Mai hukunci da buxewa� Wanda yake buxe kofar adalci ga bayinsa a lahira, shi ne majivinci sha yabo. Haqiqa Allah shi ne mai hukunci

Recent Profiles

buy weed coke in berlin on telegram

Buy Weed Coke In Berlin On Telegram

View Profile

KUBET

Kubet

View Profile

Kevin Qian

Kevin Qian

View Profile

covent

Covent

View Profile

Xoilac TV Trá»±c Tiếp Bóng Äá

Xoilac Tv Trá»±c Tiếp Bóng Äá

View Profile

Xoilac TV Trá»±c Tiếp Bóng Äá

Xoilac Tv Trá»±c Tiếp Bóng Äá

View Profile

cubet

Cubet

View Profile

Man88 gold

Man88 Gold

View Profile

ai88betio1

Ai88betio1

View Profile

Boosted

Boosted

View Profile