Allah mai tausasawa ne

Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion

Mai Tausasawa Mai tausasawa bayinsa.. �Allah mai tausasawa bayinsa ne� (Asshuura : 19) Yana ba su abin da yake alheri a cikin addininsu da duniyarsu, ya kuma kare su daga abin da yake sharri gare su a duniyarsu da addininsu. Mai tausasawa Gannai ba sa iya riskarsa, shi ne yake riskar gannai� �Gannai basa iya riskarsa, shi ne yake iya riskar gannai, shi mai tausasawa masani mai ba da labari� (Al-an�am : 103) �Mai tausasawa� Ya san voyayyun abubuwa, yana lissafa qananan ayyuka, babu wani abu da zai vuya gare shi da dare ko rana. Ya san abin da ya dace da bayinsa, qanana da manya, yana tausaya musu. Mai tausasawa Yana tausasawa bayinsa idan ya hukunta wani lamari, yana taimaka musu idan ya qaddara abu, yana buxe musu qofofin farin ciki idan lamarin ya tsananta, ya kawo musu sauki idan lamari ya ta�azzara. Lallai Shi ne Allah mai tausasawa

Recent Profiles

Collin Smith

Collin Smith

View Profile

Kimberly Branzei

Kimberly Branzei

View Profile

SX88Q CO

Sx88q Co

View Profile

Data Macau: Memahami Informasi Angka di Era Digita

Data Macau: Memahami Informasi Angka Di Era Digita

View Profile

javatoto

Javatoto

View Profile

Lucky Land

Lucky Land

View Profile

UFA BET8812

Ufa Bet8812

View Profile

Eloise Emery

Eloise Emery

View Profile

Trang Cá Độ Bóng Đá

Trang Cá Độ Bóng Đá

View Profile