Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion
�Mai azurtawa� Dukkan mutane mabuqata ne, gare shi da arzikinsa, yana azurta dukkan mutane, nagarinsu da fajiransu, na farkonsu da na qarshensu. �Mai azurtawa� Yana azurta wanda ya fuskance shi da zuciya mai kyau, gyaruwar zukata shi ne mafi girma arziki. Yana kwarara ilimi da imani ga wanda ya roqe shi, yana ba da arziqi na halal ga wanda ya neme shi, wanda yake taimakawa wajen gyara zuciya, da gyaruwar addini, ga wanda ya bukaci hakan daga wajensa. Lallai Shi ne Allah Mai azurtawa
Net Truyen
Botson Cab
Hitclub
Sc88plus12
Gurujitravel
Wallpaper Waves
Rods Tree Services Llc
Nguyễn Quốc Huy
Ttbd 90phuttv
Evoory