Allah Mai qarfi mai rinjaye

Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion

�Mai rinjaye� Ya rinjayi halittarsa ta hanyar xaukakarsa, da iliminsa, da kewayewarsa ga komai, da tsarawarsa, da xaukakarsa a kansu, babu wani abu a wannan duniya mai faxi face da izininsa da saninsa. �Mai qarfi da rinjaye� .. Mai rinjayar dukkan komai, wanda dukkan halittu suka sunkuya masa, suka qasqantar da kai ga buwayars da cikar ikonsa �Mai rinjaye� Wanda ya rinjayi masu taurin kai da girman kai da manya-manya hujjoji, mabayyana, a kan cancantarsa da bauta shi kaxai, da cancantar kaxaita shi da bauta da ayyuka da sunaye da siffofi maxaukaka �Mai rinjaye� Wanda ya rinjayi azzalumai da masu xagawa da girman kai, zai tara su suna ababan rinjaya ba tare da son su ba.. �Suka bayyana ga Allah shi kaxai mai rinjaye� (Ibarahim : 48) �Mai rinjaye� Abin da ya so yana faruwa, ba wanda ya isa ya mayar da shi daga cikin halittarsa ko meye girmansa. Kyakkyawan aikinsa ya gagare masu qarfi kowane irin qarfi kuwa, harasa suna gaza bayanin kyan halittarsa, duk yadda suka kai da qwarewa da gwa

Recent Profiles

Croncore

Croncore

View Profile

Victory & Main Custom Homes

Victory & Main Custom Homes

View Profile

TrekTek Technology Solutions

Trektek Technology Solutions

View Profile

Taixiusunwin africa

Taixiusunwin Africa

View Profile

Shelby Hana

Shelby Hana

View Profile

Alamin islam 3503AIN

Alamin Islam 3503ain

View Profile

Laurel Legate

Laurel Legate

View Profile

Chris Solton

Chris Solton

View Profile