Allah ne mawadaci Mai wadatarwa

Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion

Mai wadatarwa Ya wadatar da mutane daga talaucinsu da buqatunsu, kyautarsa ba ta rage masa komai ba, kuma bayinsa ba sa buqatar wani wanda ba shi ba. Kamar yadda ya zo a cikin hadisi qudusi : “Da a ce na farkonku da na qarshenku da mutananku da aljanunku za su tsaya a wuri xaya, su roqe ni , in baiwa kowa abin da ya roqe ni, da hakan ba zai tauye abin da yake wurina ba, sai dai kamar abin da allura take tauyewa idan an shigar da ita teku” (Muslim ne ya rawaito shi) “Mai Wadatarwa” Ya wadatar da wasu daga cikin bayinsa ta hanyar shiryar da su zuwa ga gyaruwar zuciyarsu, da saninsa da xaukaka shi da girmama shi, da son shi, sai ya wadatar da su da abin da ya fi cika da kaiwa matuqa daga gyaruwar duniyarsu. Ya wanda kyauta ba ta rage abin da yake wajensa, ka wadatar da mu da halal xinka daga barin abin da ka haramta, haqiqa kai mawadaci ne mai wadatarwa. Haqiqa shi Allah mawadaci ne mai wadatarwa.

Recent Profiles

oxbetcocom

Oxbetcocom

View Profile

Gorgi Serovski

Gorgi Serovski

View Profile

catchontv8

Catchontv8

View Profile

Karina Nikitkin

Karina Nikitkin

View Profile

Website Ultra

Website Ultra

View Profile

Lumi Med Aesthetics

Lumi Med Aesthetics

View Profile

greensolarworld

Greensolarworld

View Profile

Jun88

Jun88

View Profile

bcknghmbnhpa

Bcknghmbnhpa

View Profile

8xbet139993896

8xbet139993896

View Profile