Allah Mai iko, mai iyawa

Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion

“Mai Iko” Ma’abocin tsananin qarfi, mai iko a kan abin ya ga dama da abin da ya so. “Mai iko” Mai cikakken iko, ya raya ya kashe, ya samar da halittu, ya tsara su, ya kyautata su. “Mai Iko” Yana tayarwa ya yi sakamako, ya juya zuciya yadda ya so. “Mai iko” Mai cikakken iko, babu gajiyawa ko tawaya a tare da shi, a kowane hali da yanayi ‘Mai iko” Wanda yake tsara wa halintarsa abin da yake so, da abin da yake so, Yin haka yana daga cikin kamalar ikonsa da cikar iliminsa. Shi ne Allah mai iko

Recent Profiles

Aviator Heating Cooling

Aviator Heating Cooling

View Profile

C54comde

C54comde

View Profile

junkchampions

Junkchampions

View Profile

TDTC - Thien Duong Tro Choi Doi Thuong Uy Tin

Tdtc - Thien Duong Tro Choi Doi Thuong Uy Tin

View Profile

jamesanibook

Jamesanibook

View Profile

Surv Kent

Surv Kent

View Profile

Jason Issa

Jason Issa

View Profile

sky88coin

Sky88coin

View Profile

Betvndwiki

Betvndwiki

View Profile