Allah Mai gado ne

Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion

�Mai gado� Wanda zai dauwama bayan halittarsa, saboda cikar mulkinsa, kuma zuwa ga mulkinsa kowane mai mulki zai koma. Yana gargaxin duk wanda ya yi zalunci ya yi girman kai cewa makoma tana wajensa, domin shi ne mai gado. �Mai gado� Yana kwaxaitar da bayinsa akan ciyarwa saboda shi. Dukiya abin aro ce, rayuwa kuma tafiya take, komawa kuma za ta kasance zuwa Allah mai gaje dukkan komai �Mai gado� Yana gargaxin bayinsa da su guji butulce masa, saboda asalin ni�ima daga gare shi ne, kuma gare shi za ta koma. �mai gado� Yana gaje qasa da waxanda suke kanta, duk kuwa wanda zai wanzu bayan wani ya tafi to shi ne Mai gado.. �Mun kasance mune masu gado� (Al-qasas : 58) Haqiqa shi Allah mai gajewa

Recent Profiles

Crickrise cricket academy

Crickrise Cricket Academy

View Profile

Elite Tech Solutions

Elite Tech Solutions

View Profile

LUCKYWORLD

Luckyworld

View Profile

Keshubhai Mehta Eye Hospital

Keshubhai Mehta Eye Hospital

View Profile

Gerard Zappa Wooster

Gerard Zappa Wooster

View Profile

FIVE88 VCOM

Five88 Vcom

View Profile

S8gsinnet

S8gsinnet

View Profile

yozewit

Yozewit

View Profile

Felix Hospital

Felix Hospital

View Profile