Islamkingdom_ar01 Dec, 2019Religion
Allah sha yabo, mai girma, mai xaukaka Shi ne Allah abin yabo da girma da xaukaka Shi ne Allah wanda ya siffatu da siffofin girma, da xaukaka, wanda ya fi komai girma, ya fi komai xaukaka. Yana da girma da xaukaka a cikin zukatan masoyansa zavavvun bayinsa. Zukatansu sun cika da girmansa da xaukakarsa, da qasqantar da kai gare shi. Tsarki ya tabbata gareka. Ya girma mene ne ya yi girmanka!!... “Ka tsarkake sunan Ubangijinka mai girma†(Alwaqi’a : 96)
Luxjb
Ok9vin
Business Manager
Mujahid
Guardian Vape
Vvvwin
District Performance & Physio
Casino Utan Svensk Licens
Kla Schools Of Plainfield
Southernstone