Zakkar Dabbobin Ni’ima

Mepavof38008 Nov, 2019News

dabbobin gida sune: rakuma, shanu, tumakai da akuyoyi, tiilas ne fidda musu da zakka idan sun cika sharadi, daga ciki shine su cika shekara, sannan ta zanco mai ci daga tsince-tsince ba wadda mamallakinta ke ciyarda ita ba, sanna ta kai nisabi. Alkur'ani mai girma da hadisi sun rigaya sunyi bayanin hakikanin gwargwadon nisabin, da gwargwadon zakkar da ake fiddawa, za ka iya samun bayanansu duka a cikin wannan babi.

Recent Profiles

CLS Recruitment

Cls Recruitment

View Profile

goodmanndocs

Goodmanndocs

View Profile

Roland Lovatt

Roland Lovatt

View Profile

Sanskriti Yogpeeth

Sanskriti Yogpeeth

View Profile

Derrick Barker

Derrick Barker

View Profile

shatech

Shatech

View Profile

mikkonikulainen

Mikkonikulainen

View Profile

Eric Beasley

Eric Beasley

View Profile

radhika123

Radhika123

View Profile

John Mao

John Mao

View Profile